Steps
- 1
Kayan hadin da zaki hada naman sune ….* _curry da citta da tafarnuwa da maggi da mix spices chilli pepper da meat spices da barkono sai water 1spoon.._
- 2
Sai ki zuba mai ki jujjuya, sai ki saka nama ki jujjuya kisa a fridge for 20 minute…
- 3
Sai kisaka a kasko _idan kasan ya gasu sai kijuye bayan ahaka ki gaggasa su idan sun gasu sai ki kwashe.._
- 4
Sai ki zuba a kasko ki yanka albasa da koren tattasai da lawashi kisaka acikin naman..*
- 5
Sai ki zuba soy sauces 1spoon da curry kadan sai ‘yar tafarnuwa
- 6
Sai ki jujjuya kisa ruwa 4spoon_
- 7
Sai ki kara maggi kadan kisa 4spoon na ruwa ki kara jujjuyawa sai ki rufe.._ GASHI YAYI NA KWASHE DONE ACI LAFIYA…Urs Nana diso
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Fast cooking Banana Pudding Trifle
Diana Graffs
-

DuckyDuck
-

Kristina.Stephens
-

Joe Thorstensen
-

Ekta R saboo cooking classes
-

Sonia Batra
-

Debomita Chatterjee
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Somali Paul
-

Shivani Pandey -

Debashri Chatterji
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Deejarh berver
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/4959306



















Comments