Steps
- 1
Ki jika waken ki da ruwa ki surfa a turmi
- 2
Sai ki gyara shi tas ki cire hanci da duk wani datti
- 3
Ki zuba a abu me murfi ki gyara attaruhu da tattasai da albasanki ki kai markade.
- 4
Kafin adawo daga kai markade kin dora ruwan zafin ki a tukunya
- 5
Ana kawowa ki zuba ruwan dumi one cup idan kuma.markaden yayi.ruwa shikenan
- 6
Sai ki zuba su maggien ki da kika daka sukai laushi
- 7
Sai man gyada ko manja duk wanda kike so nidai wannan na man gyada ne
- 8
Shikenan sai ki kukkula ki.jefe cikin ruwan.zafin nan ki rufe
- 9
Da kinji kamshi ya.cika gdan ti alalenki yayi kenan.
- 10
Zaki iyaci haka.zaki.iya ci da mai da yaji ko.da sos na veggies ko liver.
Similar Recipes
More Recipes
-

Francesco
-

Kezia's Kitchen 👩🍳
-

Cold Brew Coffee with Tonic Water
Soegianto
-

Archana Agrawal
-

Shaik Hajira
-

No-bake Chocolate Coffee Eclair Cake
Shaik Hajira
-

Nutan Shah
-

Bethica Das
-

Slow Cooker Shredded Beef Sandwiches
cindybear
-

Rita Talukdar Adak
-

Dan Flynn
-

Christina
-

German Chocolate Sheet Cake with Coconut-Pecan Frosting
Taylor Haston
-

Reanin
-

Minakshi Singh
-

Susan Brown
-

Hasana Abubakar Adam (Maherz Kitchen)
-

Susan Brown
-

Susan Brown
-

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

kareemah kaoje
-

Arronus
-

Deejarh berver








Comments (2)