Soyayyar doya da sauce

Soyayyar doya da sauce,abinci ne mai sauki wajen hadawa,za'a cinsa a Karin kumallo ko abincin rana kona dare,tare dan abin sha,kamar sobo,ginger drink ko milk shake.
Soyayyar doya da sauce
Soyayyar doya da sauce,abinci ne mai sauki wajen hadawa,za'a cinsa a Karin kumallo ko abincin rana kona dare,tare dan abin sha,kamar sobo,ginger drink ko milk shake.
Steps
- 1
Da farko zaki doyarki mai kyau,yadda zai isheku,sai a fere a yayyanka dogaye ba sosai ba.
- 2
Sai dora mai a wuta,idan yayi zafi adan barbada gishiri kadan a jujjuya..Sannan a soya bayan man yayi zafi.
- 3
Sauce din kuma
zaki yanka tumatur,tattasai,albasa,da karas din suma dogaye,sai ki dora mai a frying fan,idan yayi zafi ki juye wannan kayan lambun da kika yanka,sai ki barbada maggi da spices da curry,ki jujjuya ki barshi yayi kamar minti goma sha biyar,ki kuma jujjuyawa ki sauke, a dan sanya soyayyar namar kaza/kifi,shikenan aci lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy Spuds with Garlicky Mayonnaise and Paprika
Foodiegeektrish
-

Heena Jani
-

Kulsoom Bukhari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

jglehenbauer
-

Spaghetti with a Meat Sauce (zucchini)
jglehenbauer
-

Lee Hilder
-

Tiara
-

Amber Raquel
-

Sanchita Das
-

Megha Verma -

Himansu Sahoo
-

Lavisha Wadhwa
-

Rajbala Madaan -

Papad Paneer cones with Paan Cooler
Kritika Tarun Arora
-

Wendy Wandia
-

Chips kachumbari and fried fish#authormarathon
lilianah tiffancy
-

karimi Muriuki
-

Swati Chauhan





Comments