Dafaduka mai manja

Dafaduka maimanja tanadadi kaman wani style ne don bakowa keyintaba sai marmari anfiyin ta farinmai,ni inajindadinta inayiwa iyalina.
Dafaduka mai manja
Dafaduka maimanja tanadadi kaman wani style ne don bakowa keyintaba sai marmari anfiyin ta farinmai,ni inajindadinta inayiwa iyalina.
Steps
- 1
Dafarko nadebe 2cups na rice dina najikashi,minti 30
- 2
Nagyara nama nasa kayan kamshi da albasa nadaura a wuta nasa gishiri.
- 3
Saina soya mai nasa markaden yafara soyu haryasoyu
- 4
Nasaruwan naman sukatafasa nasa sauran Maggi's dina suka tafasa tare nasa rice dita da natsiyaye datafara jika.
- 5
Sai najuya nadandana komiyaji
- 6
Narufe datakusa nuna nasa alayahu najuya narufe
- 7
- 8
- 9
Narufe tanuna nakwashe
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Courtney Mainhart
-

ShuriahK.
-

Rianne Van Setten
-

ShuriahK.
-

Custard Kunafa Cups - Indian Style Quick and Easy Dessert
Manisha Sampat
-

Jigisha Modi
-

GARLIC & SESAME OIL CUCUMBER SALAD
Pinkblanket's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

jason williams
-

emptyflask -

Sadhana Mohindra
-

Shivangi Jain
-

Baraka M Glory
-

Genevieve Onyinye Nwodo
-

Emily A
-

My Spicey Battered Crunchy Chicken 💖
Maureen 😀
-

Manju Khurana
-

Tomato- Garlic-Coconut Chutney
Er. Amrita Shrivastava
-

Catherine Njoki















Comments