Jallof rice with coleslow
Steps
- 1
Ki dora ruwa kiyi perboiling din shinkafa da carrots ki ajiye a gefe
- 2
Ki zuba mangyada a tukunya ki yanka albasa ki zuba ki jajjaga kayan miya ki zuba ki soya
- 3
Idan ya soyu ki zuba ruwa kisa spices da seasonings dinki ki zuba shinkafa da green pp dinki ki gauraya ki rufe ki rage wuta ki barshi har yayi
- 4
Ki zuba mai a pan ki yanka albasa kisa jajjagen kayan miya ki soya sama sama sai kisa ruwa kadan ki zuba naman da spices ki barshi har ruwan ya kone
- 5
Ki yanka cabbage ki goga carrots ki sa bama sugar da salt kadan ki gauraya
- 6
Ki zuba jallof din.shinkafa.a.gefe kisa coleslow a gefe kisa naman a gefe
Similar Recipes
More Recipes
-

Protein Rich Moong Dal Waffle - Dahi Wada (Waffle - Dahi Wada - No Fry)
Bina Samir Telivala
-

Phil
-

Cluelesskitty
-

Chicken and Vegetables Creamy Pasta Salad
Amazing Foodies
-

Madhumita Bishnu
-

Sarvat Hanif
-

Creamy Mango Chikoo Twist Milkshake (Eid Special Refreshing Drink)
Krishna Dholakia
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane
-

Arica Hernandez
-

nitzer51
-

Durreshahwar Khan
-

Mato's Favorite Dishes
-

Jallof Rice with meat cabbage sauce
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Sandy -

How to prepare nozzles and pipe
Mato's Favorite Dishes
-

Yui Miles
-

Pithla/Jhunka/Zunka (gramflour porridge)
Harshit Dhall
-

Sarah Jacobs
-

Sarah Bonareri
-

Sarah Bonareri








Comments