Faten tsaki
Dis one is fr zagexagi #kadunastate
Steps
- 1
Kiwanke tsaki kiregeshi
- 2
Kisa ruwa awuta kisa daddawa kisa maggai da gishiri kirufe
- 3
Kisamu wani waje daban kisoya manjanki da albas
- 4
Idan daddawann tatafarfasa sekizuba tsaki kisa kayan miyan dakika jajjaga kisa gayadarki kirufw
- 5
Idan yadakko nuna sekisa yakuwa da alaihu yadahu sosai sekizuba manjan dakika soga kirude yatafrfasa kisauke
- 6
Fatenki yayi kisha da manshanu ko kakide akwai dadi sosai
Similar Recipes
More Recipes
-

Chef Lucas
-

Chef Lucas
-

🍅 Ruby Crown Pav Bhaji Masala Rice | No Onion, No Garlic
Krishna Dholakia
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Gabriel Ivarsson
-

John Clark
-

Bethica Das
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Husseina Nazir
-

Tastes By Tatas.
-

Mrs Jarmeel
-

Aaliya Shaikh -

Husseina Nazir
-

@Om Ziyad_Kitchen
-

Mike P.
-

rukayya habib
-

rukayya habib
-

Shikha Yashu Jethi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6340942











Comments