Yellow jollof rice

#jollofricecontest I like the colour and the taste. It looks like a fried rice but I did not fry this one, it is normal yellow jellof rice.
Yellow jollof rice
#jollofricecontest I like the colour and the taste. It looks like a fried rice but I did not fry this one, it is normal yellow jellof rice.
Steps
- 1
Ki yi perboiling shinkafarki.
- 2
Ki zuba mai a tukunya bayan ya yi zafi sai ki zuba jajjagaggen tarugunki a ciki ki motse.
- 3
Ki zuba ruwa wanda kika san zai dafa shinkafar, sannan ki zuba seasonings, salt, curry and your yellow colour ki motse then ki rufe.
- 4
Bayan ya tafasa sai ki zuba shinkafar, sannan ki zuba carrot and green beans dinki da kika yanka kika wanke. Ki zuba albasa ki rufe.
- 5
Ki tabbatar cewa ruwan da yake ciki zai tsane tsaf sannan ta dahu. Ta yadda za ta yi washar-washar tamkar an soya ta. Abin da na yi kenan ya sa kuka ga tawa ta yi haka.
- 6
Serve with peppered chicken and coleslaw.
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Madhumita Bishnu
-

Ryan
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Cowpea / Black-Eyed Beans Zero Oil Cold Chaat Salad
Manisha Sampat
-

Eunice Yenaan
-

A-Bomb
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

tasneem2777
-

Samira Abubakar
-

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
-

Meenas Small Chops N More
-

Concoction Rice with fried egg
Adaobi Okeke
-

Seasonal roasted veg - Autumn edition 🍂
Chris Jacobs
-

Booby O -

hafsat tahir salga
-

Fried potatoes with grilled fish
Afrah's kitchen













Comments