Steps
- 1
Ki surfa waken ki wanke ki cire dusan ki sa tattasai,albasa,attarugu akai engine a nika yayi laushi
- 2
Idan ankawo sai kin bugashi Dan yayi laushi sannan kisa mai da manja ki juya sai ki sa ruwan dumi da ruwan sanyi yanasa shi yin tauri baya kyau
- 3
Kiyisa kar yayi kauri kuma kar yayi ruwa sosai shikenan sai kisa su maggi da onga da spices
- 4
Ki kukkula aleda dai dai ki daura ruwa a pot kisakasu ki daura idan yayi zakiga yayi puf puf yayi kyau
- 5
Xobo kuma ki wanke shi kisa a tukunya kidaga citta da kaninfari kisaka ki xuba ruwa ki daura yadahu idan yayi ki sauke ya huce ki tace kisa sugar da tiyara strawberry ki juya kisa a fridge ko kisa ice
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Maryam Bello
-

Aishatu Auwal
-

Guava (amrood)ki khatti meethi sabji
Sonika Gupta
-

Kamal Roy Chowdhury
-

Aishatu Auwal
-

Meenu Ahuja
-

Arti Bajaj
-

Pizza dough #festivecontestmombasa
phidilliah Njoya
-

SAMIR DAS
-

Debika Das









Comments