Puffpuff /fanke
Steps
- 1
Abin Bukata filawa kofi 2 kofi 1 1/2 na ruwan dumi ckb 1 na yis 1/2 na sikari kc 1 na gishiri vanilla don dandano albasa kankararriya yadda za ayi a zuba yis cikin ruwan dumi don ya narke sai a zuba akan filawa tare da sikari, gishiri da vanilla a kwaba su baki daya yayi dan tauri a sami wuri me dumi a ajiye don ya tashi a sami kamar awa daya.
- 2
A dora mai a wuta idan yayi zafi sai kisa hannunki ki dinga yankowa kina sawa a cikin man. idan ya soyu zaki ga ya zama ruwan kasa. za a iya ci da shayi ko kunu ko lemo. ka?da amanta kwabin kada ya zama ruwa-ruwa ko yayi tauri. aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Strawberry Mochi with Creamy Filling 🍓
OnlyProven Recipes
-

Supriya Devkar
-

Cheryl
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mogco Tokyo
-

Tantan Cheung
-

Simple Healthy Seafood Noodles
Tantan Cheung
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad
-

Maryam Ahmad
-

sadywise kitchen
-

Samira Abubakar
-

sadywise kitchen
-

Abj Mom Blitz Foods
-

sadywise kitchen
-

Samira Abubakar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6442937








Comments