Steps
- 1
Da farko Zaki jika waken ki sai ki kai a markado miki.
- 2
Saiki kara ruwa ki tace ki zuba atunkunya ya dahu.
- 3
Saikiyi greeting albasa da attaru saiki dakko pan ki zuba mince meat dinki kisa spices dinki ki dan debi albasar nan da kikai greeting kadan ki dama mince meat din nan sai ki dauke.
- 4
Saiki duba ruwan awararki yana tafasa sai ki zuba ruwan dan tsami zakiga ta fara curewa sai ki dakko yadin ki me kyau da kika san zaki iya tacewa dashi sai ki juye awarar nan a ciki sai kiyi sauri ki juye mince meat din da kika dafa da albasa da attaruhun da kikai greeting saiki zuba maggi da salt sai ki juyata du wannan abin da zakiyi da sauri zakiyi sai kiyi sauri ki matseta ta hade jikinta saiki ware ta kisa a tray ki yayanka shape din da kike so.
- 5
Sai ki sa oil a wuta ki fasa egg ki dakko awarar da kika yanka ki rinka sawa a mai kina soyawa har sai tayi golden brown sai ki kwashe sai kisa a plate sai ci zaki iya ci da source ko Yaji enjoy.... Mk classy Delish 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Bianca Mwale
-

Light Fluffy Chocolate Sponge Cake
Bianca Mwale
-

Fauziyya Only Delish Brands
-

Plantain pudding with fish sauce
Irenimofe💕✨
-

Archana Agrawal
-

Ayam penyet (Indonesian Fried Chicken)
Francesco
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

safiya yusuf Gunu
-

Dragon Fruit Mango Yoghurt and Yakult Smoothie
Iskan Detia Karina
-

#kebbi state fresh fish pepper soup
safiya yusuf Gunu
-

sudesh Batra
-

safiya yusuf Gunu
-

safiya yusuf Gunu
-

Mk classy Delish
-

safiya yusuf Gunu
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Monika Dhiraj Relia












Comments