Taliyar hausa

sapeena's cuisine @safi1993
Abincin ne da akeyi da garin flour kuma yana da saukin sarrafawa #kano state
Taliyar hausa
Abincin ne da akeyi da garin flour kuma yana da saukin sarrafawa #kano state
Steps
- 1
Ki jajjaga attaruhunki da albasa ki xuba ruwa ki dora a tukunya kisa Manja da daddawa.
- 2
Ki barsu su dahu saboda daddawarki sai kisa kifi ki barsu su kara tafasa sai ki karya taliyarki ki xuba.
- 3
Kisa spices dinki da seasoning cubes ki barta ta dahu sai ki sauke. Kisa ruwa da yawa dan da romo Tafi dadi. Ki /ka dora mint leaves din dan bada sha'awa kafin aci.
Similar Recipes
More Recipes
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Sonam Narang -

Rekha Unni
-

Hauwa Abdu Sule
-

PANKAJ MEHTA
-

Deepti Kulshrestha
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Durreshahwar Khan
-

sapeena's cuisine
-

Munvi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6519001










Comments