Jollof sphagetti with moimoi and fried chicken

Jollof sphagetti with moimoi and fried chicken
Steps
- 1
Kiyi per boil din sphagetti ki ajiye a gefe,ki zuba oil ki jajjaga kayan miya ki soya ki zuba spice da seasonings ki soya ki fasa egg ki soya sai kisa ruwa kadan idan ya tafasa ki zuba pasta din da green pp ki gauraya ki barshi yayi
- 2
Ki surfa wake ki.gyara tas ki zuba tattasai da attaruhu da albasa da kika gyara kika wanke ki markada
- 3
Sai ki shafa manja ko mangyada a gwangwani ki zuba kulli sai ki raba dafaffen kwai gida biyu kisa daya ki rufe ki jera su a cikin.ruwa a tukunya ki rufe har yayi
- 4
Sai kiyi serving kisa sphagetti a gefe kisa moimoi daya kisa soyayyen naman kaza shima a gefe
Similar Recipes
More Recipes
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

jenscookingdiary
-

Dionna Dawn
-

skunkmonkey101
-

Pastry Puff Poached Pears & Homemade Honey Syrup
Chef Mommy Nessa
-

Teresa Tsang
-

Rekha Julania
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mukta Shukla
-

Maryama's kitchen
-

Rekha Julania
-

Sara Bm
-

Meenat Kitchen
-

raziya murtaza -

Rekha Julania
-

Lanai contova






Comments