Steps
- 1
Dafarko zaki gyara waken suya sannan ki wanke kibada a kai maki Nika a markadoshi idan an kawo daga Nika bayason a ajiyesa kiyi maza kisa matacin koko ki tacesa sannan ki Dora a wuta ki rufe.
- 2
Sannan ki dauko Dan tsami ki jikashi idan tukunyar ta tafasa saiki zuba Dan tsamin ba juyewa zakiji ba kadan zaki zuba ki juya kigani idan yayi zakiga tafara dungulewa waje daya to ya isa kada ki kara idan kin zuba kinga yataso amma bata fara dungulewaba to hakan na nuna Dan tsami baijiba saiki Dan kara kadan, ki maida marfi ki rufe, kibata kamar minti 15 zakiji tanata kamshi to awararki tayi,
- 3
Saiki dauko macin koko ki kwashe awarar ki zuba a cikinsa ki daure bakin kibada minti 5-10 zakiga ta tsane tsaf saiki daukota ki yanka, saiki sa ruwa ki zuba masa maggi da gishiri kisa kidunga daukar awarar kina tsomawa a ruwan maggi kina soyawa a ruwan mai, bayan kin gama ki kwashe kisa a gefe sannan gefen awarar ki, saikuma ki jajjaga attarugu ki yanka green pappe da albasa ki soyasu kisa maggi da Dan curry da gishiri ki soya ki zuba shima atsakiya awararki.
- 4
Shikenan ya kammalu aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

Chef Fasma
-

Chef Fasma
-

Amcee's Kitchen
-

Swati Bhargava06@gmail.com -

Chef Fasma
-

Chef Fasma
-

Chikodi amadi -

Shepherd’s pie with a celeriac mash - vegan
Alessandra
-

Irene Odero
-

Ummie Kitchen










Comments