Steps
- 1
Da farko zaki tankade flour dinki ki saka kuka sai ki gauraya
- 2
Already kin jiqa kanwarki sai ki zuba akai
- 3
Sai ki zuba ruwa ki garwaya
- 4
And already kin zuba ruwa a tukubya Iran ya tafasa sai ki fara diba kina jefawa a hankali
- 5
Iran kin gama jefawa zaki rufe tukunyar
- 6
Iran ya tafasa zakiga ruwan yana zuba kidan bude tukunyar
- 7
Ki barsa ya sake tafasowa sai ki sauke
- 8
Zaki iya kwashewa kisa a plate sai ki zuba mangyada da cabbage da maggi
Similar Recipes
More Recipes
-

Kumkum Chatterjee
-

Pasta alla Norma: Eggplant Pasta
Lakshmi Sridharan Ph D
-

yagmur
-

Isabel
-

Shari Meyer
-

Sudipa Gope
-

Fried Chicken in Panko Breadcrumbs
Xavier Seror
-

jenscookingdiary
-

carrie
-

Keto/GF Cranberry Cake with Lemon Cream Cheese Frosting
Bayou Creek Farmstead -

poconolady
-

Claire Darrah
-

Sankalan Dey
-

Amierah S-Man
-

Saira Begum -

Reema sardana
-

yagana zanna -

Roopali Agarwal
-

Huwailat sabo -

Vickens Chop Abj Moms
-

Gentle_xahra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6586862












Comments