Awara with egg souce
Steps
- 1
Ki wanke waken soya ki bada a markada miki.
- 2
Sai dan diga manja kadan ki tace sak ki daura a wuta
- 3
Idan ya fara tafasa sai ki zuba ruwan tsamin zai fara hadewa. Idan ya hade sai ki kwashe a mataci ki dan matse sai ki zuba albasa da attarugu da maggi, ki samu abu mai nauyi ki dora a kai, har ruwan ya tsane tsaf. Sai ki yanka shi yadda kikeso
- 4
Sai ki dora mai a wuta yayi zafi sai ki zuba awarar ki soya. Sai kiyi egg souce kice dashi😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy & Protein Rich - Dal Khichdi
Sampada Shrungarpure
-

Rita Talukdar Adak
-

Laju Gehani
-

BakerToad
-

Egg White se Diet Cookies 🫓🫓🥚🥚
Kulsoom Bukhari
-

Zile huma
-

Aishwarya Kitchen A
-

Bhavnaben Adhiya
-

Yadnya Desai
-

Cafeishq
-

Boca de Fogo
-

Cheryl
-

supernanny
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rosanas Ideas
-

shrishikha
-

Aisha Mustapha Maina
-

Banana-Walnut MultiGrain Muffins
Er. Amrita Shrivastava
-

Inish Issac
-

Chef Tripti Saxena
-

shrishikha
-

Neena Bansal
-

maya's_cuisine
-

Princess Amrah
-

Ummu Asmau
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6599962







Comments