Wainar masara
Steps
- 1
Ki surfa masara sannan ki jika ta kwana a cikin ruwa. Sai ki wanke ki bayar a markada miki.
- 2
Ki zuba yeast da baking powder, sai sugar da salt ki motse.
- 3
Ki jika ruwan kanwa ki tace a kan kullun, ki zuba yafd'o ko busasshiyar kubewa ki motse, sanman ki kai rana ya tashi.
- 4
Idan ya tashi sai ki hau tuya a tanda.
- 5
Serve with miyar alayahu da gyada
Similar Recipes
More Recipes
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

5-Ingredient Skillet Breakfast Casserole
Christina Landers Thompson
-

Rewwdog
-

lyannev1991
-

skunkmonkey101
-

Jay Kramer -

Wendy's chocolate marshmallow fudge
Bellhorse -

Pineapple and watermelon drink
Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Maureen 😀
-

Mango Coconut Smoothie #Coconut Tamarind Contest
Mayuris-Jikoni
-

Rewwdog
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

santoshbangar
-

Meenah's Cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6615346













Comments