Tuwon semo and dried okro soup

saratu
saratu @cook_14127885

Tuwon semo and dried okro soup

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki aza ruwa ya tafasa,bayan ya tafasa sai ki tuka ruwon samo,hat yayi kauri,sai ki rufe tukunyar ya sulala,sai ki kwashe

  2. 2

    Kijajjaga kayan miyarki,sai ki soyasu da manja

  3. 3

    Bayan sunsoyu ki zuba ruwa,kisa maggi,salt,kayan yaji da kanwa ki rufe su dahu

  4. 4

    Bayan ya dahu sai ki kara miyarki

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
saratu
saratu @cook_14127885
on

Comments

Similar Recipes