Steps
- 1
Kosai...zaki wanke surfa wake ki wanke kisa attaruhu da albasa kikai markade idan aka kawu miki sai sai ki zuba salt kadan kisa ajino ki bugashi kmar na 20 to 30 minutes sai ki daura mai a wuta idan yayi zafi sai ki debi dankalin ki ringa sawa a cikin mai idan yayi brown sai ki juya daya side din idan yayi sai ki kwashe.....
- 2
Kunun tsamiya...Xaki surfa gero ki wanke kisa dried ginger d cloves kikai a markada miki idan aka kawu ki tace ta rariya...
- 3
Sai ki wanke tsamiyarki kisa a pot kisa ruwa ki rufe idan y tafasa sai ki juye ruwan a cikin kullin amma sai kinsa rariya Akan roba sboda kada tsamiya ta shiga ciki sannan kafin nan sai kin debi wani kullin a cup..idan kika xuba ruwan sai ki juya...Sai ki dakko wannan kullin nan na cup ki ringa xubawa a cikin kunun kinayi kina juyawa..
- 4
Shikkenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Crunchy Salt and Pepper Pork Chops
Santy Coy
-

Sampada Shrungarpure
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

BBCCC: Brown Butter Chocolate Chip Cookies
Bokie Pokie
-

Kumkum Chatterjee
-

Pasta alla Norma: Eggplant Pasta
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

My Special stew by salma.s.Adam
Salma's_delicacies.
-

Ikeke Obichukwu
-

Spinach soup (miyar alayyahu) by salma.s.Adam.
Salma's_delicacies.
-

Abubakar Hajara
-

bikram mehera -

Bailochan Behera -

Zarna B V
-

Rolled Tuwan semo by salma.s.Adam
Salma's_delicacies.
-

Mira
-

Baobab soup (miyar kuka) by salma.s.Adam
Salma's_delicacies.













Comments