Rice and Beans
#Jigawastate I love rice and beans so much...
Steps
- 1
Na daura ruwa a wuta sai na wanke wake nah da ruwan yh tafaso sai n zuba waken na barshi yh dahu amma bai nune ba sai na wanke shikafa nah na zuba ciki na qara ruwa tare da gishiri.
- 2
Na barsu suka hafo dare sai na qara ruwa na juye a steamer za wanke na Kuma maidata cikin tukunya na sanya ruwa dan kadan don su qarasa nuna sosai.
- 3
Na gyara cabbage ina da sauran veges ina na sanya mayonnaise, lil oil, yaji, da dan Maggie na hade su na juya sosai.
- 4
Na zuba akan rice and beans ina na sanya maii, Maggie and yajii.
Similar Recipes
More Recipes
-

Smoky sweet potato & black bean chili
Mark Baldwin
-

Easy Weeknight Char Siu (叉烧) pork
Mama Ngai
-

Dabi Arvi ka Salan Lucknowi style (Colocasia curry)
Madhumita Bishnu
-

Vilde!:)
-

Hope Brincat
-

pinal Patel
-

Bethica Das
-

Bina Anjaria
-

LexiiMueller
-

Gisela 🇵🇭
-

Egyptian Moussaka/Messa'aa (Vegan/Vegetarian)
Nikki Alicia
-

Zoni Tokyo Style (Mochi in Japanese Soup)
Mogco Tokyo
-

Cheryl
-

Layla (lulu)
-

Gluten free McDonald's Apple Pie!
Ant Michael
-

FABS CUISINE
-

Princess Amrah
-

Suman Jain
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

FABS CUISINE
-

Diana Kimathi
-

Palak mishmash curry (Palong shaaker ghonto)
Kumkum Chatterjee
-

Abjm belle affairs
-

FABS CUISINE








Comments