Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke shinka in ruwan ya tafasa ki zuba inya Dan dahu saiki tace ki kara turara ta

  2. 2

    Ki jajjaga tomatoes, pepper kiyi grating onions saiki Dora a wuta, ki wanke kazar ki hada a cikin kayan miyan su dahu tare kisa thyme in ruwan ya Dan kone saikisa oil ki sa seasoning ki barshi ya kara soyuwa saikisa curry ki sauke

  3. 3

    Ki wanke salad ki yankashi ki yanka tomatoes, carrot,cucumber, boiled egg dinki ki sa salad cream ki juya shi saiki hada da shinkafa kici

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
The- Scrumptious Palace
on
Kano/Abuja

Comments

Similar Recipes