Potatoes in scrambled egg

Potatoes in scrambled egg
Steps
- 1
Da farko Zaki debi dankalin ki dai-dai bukata ki fere,ki wanke,sai ki dora a wuta.
- 2
Sannan ki jajjaga attarugun ki da albasa ki ajiye a gefe.Sannan ki samu wani albasan ki yanka mai dan yawa shima ki ajiye a gefe.
- 3
Idan dankalin ya dauko nuna saura kadan ya karasa sai ki sauke ki tsiyaye.
- 4
Zaki daura tukunyan ki a wuta sai ki kawo mai dinki ki zuba dan dai-dai,ki kawo albasa ki sa.Idan Mai dinki ya soyu sai ki kawo jajjagaggen attarugu da albasan ki ki zuba kina soyawa.
- 5
Idan ya soyu sai ki kawo ruwa dan kadan ki dan zuba sannan ki kawo kayan dandanon ki da kayan kamshi ki zuba(ya danganta da irin kayan kamshi da kike so ko kike amfani da su) sannan ki kawo dankalin ki ki zuba,ki dan juya sai ki rufe.Idan ya samu Yan mintuna sai ki dauko kwai dinki ki kada da albasa mai dan yawa sai kina zubawa cikin tukunyan ki a hankali.
- 6
Idan kin gama sai ki dan juyashi, sannan ki kawo sauran yankakken albasan ki ki zuba sai rufe ki barshi ya turara na minti biyu zuwa uku,sai ki dan sake motsa shi sannan ki sauke.
- 7
NOTE: Babu bukatar ki cika wuta a lokacin girkin,zakisa wuta dai-dai dai-dai.Sanna kada kiyi rowan mai asa wadatacce amma kada yayi yawa. Thanks
Similar Recipes
More Recipes
-

Haggis and Sausage Scotch Eggs
ashackle -

Khichoo-Popular Gujarati Snack
Bina Anjaria
-

Easy Summer Breakfast Egg Skillet
Mad Cook
-

Mad Cook
-

Archana Agrawal
-

Gracious Kitchen
-

Yoggi
-

dougerythuggery
-

Asia Dawson
-

Husseina Nazir
-

Ruqayyah Anchau
-

Fatima
-

Ruqayyah Anchau
-

Hiroko Liston
-

Ruqayyah Anchau
-

Azzahra's Kitchen
-

Ruqayyah Anchau



















Comments