Tuwon masara with egusi soup
Steps
- 1
Azuba ruwa a tukunya a jira ya tafasa,se atankade garin masara,ayi talge ajira kaman minti gonna se a tuka tuwon da garin masara,idan ya silala kaman minti goma se a sauke a kwashe a Leda.
- 2
Zaa yanka tomatoes, onions, attarudu,red pepper,a markada,se a soya manja da albasa se ajuye markaden da pomo,a zuba Magi da gishiri,bayn ya Gama dahuwa zaya tsane ya Fara soyuwa,se a Dan zuba ruwa kadan a zuba nikakken egusi har se ya dahu se a safke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Prithika
-

Mallika Ramshatriya
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Keto Chicken Bacon Ranch Casserole
Ben Cunningham -

Shrimp spaghetti with creamy lemon sauce
Eva Machado -

2choi
-

B Rojas
-

Home_of_taste
-

Kaustiii -

skunkmonkey101
-

Nafisah Hadi Amin
-

Mia-Maria
-

nusee's exquisite cuisines
-

Mango smoothie or indian mango lassi
Passi Vikshali
-

Billy Cook
-

Chelimo Dorcas
-

zee's Cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7163590










Comments