Stew 2 recipe by Khabs kitchen

Stew 2 recipe by Khabs kitchen
Steps
- 1
A tukunya ki xuba mai kisa albasar da kk yi grating ki yi ta juya idan tayi laushi ta fara kamshi
- 2
Sai ki xuba Nikakken/dakkakken nama kiyi ta juya a Kara mar wuta kamar 5 min sai kisa garin ginger,garin masoro,garin attarugu ki juya sosai sai kisa dankalin turawa ki juya sosai lokaci xuwa lokaci kamar 3 min kina juyawa a hankali
- 3
Sai ki xuba tafasasshen kayan miyanki iyakacin wanda xai isheki girki kiyi ta juya a hankali lokaci xuwa lokaci na kamar 15-20 min
- 4
Sai kisa maggi,gishiri ki juya ki tsaida ruwan sanwa yawan yadda xai dafa miki dankalin da nama ki barshi kamar min20-25 ruwan ya janye sai a sauke
- 5
Ana ci da taliya,shinkafa,cous cous da sauransu
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Deepa Rupani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Cafe-Style Matcha Latte at Home 🥛🍃
AllDay Meal
-

Sudipa Gope
-

Chunky Sardine Pâté with Provençal Herbs
Jure Merhar
-

Archana Agrawal
-

Mushroom Risotto – Rice Cooker Method
Hiroko Liston
-

Alkaline - Butternut Squash Fries
eshivers
-

Aditya Sharma
-

Mona daksh
-

rajeev -

deepti -

sneha -

Bhajia Kunde recipe by Phidilliah
LA Fille Machel -

Bethica Das
-

himanshi -

Nafisa jelani
-

Esther (Deedee's cuisine)












Comments