Fatan wake da alayyahu
Mansura said @cook_16177808
Steps
- 1
A gyara kayan miya sai a jajjagasu a aje a gefe,a wanke alayyahu da ruwa mai tsafa tare da dan gishiri
- 2
Zaa sami tukunya mai kyau a dora a wuta sannan a zuba manja a dan soya shi idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry salt a juya kai a Kara ruwa a zuba gyararre kuma wankakken wake a rufe tukunyar a barshi ya dahu sannan a kawa alayyahu a zuba agauraya a bashi kamar minti2 sai a sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Balvig
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Hamburger Gravy Birthday Celebration version
skunkmonkey101
-

Cooking with passion
-

Miemie's Dishes (Yusrah)
-

Cookinmood with Kanchan
-

Fateen
-

Mansura said -

Zee's Kitchen
-

chef famara
-

Ummeeh Zakeeyyah
-

Malaysian Kitchen UK
-

zhalphart kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7675853










Comments