Shinkafa da wake garaugaru
Abincin gargajiya ga dadi ga sauki ga kuma karin lfy...kowa yasan amfanin wake a jiki,ga kuma salad..inson to sosai da manja ko da mangyada#garaugarucontest..
Shinkafa da wake garaugaru
Abincin gargajiya ga dadi ga sauki ga kuma karin lfy...kowa yasan amfanin wake a jiki,ga kuma salad..inson to sosai da manja ko da mangyada#garaugarucontest..
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki daura ruwa a tunkuya indan ya tafasa sai ki zuba shinkafa da gishiri ki rufi har sai ta fara hahuwa sai ki sauki ki wanke ta ki kara maida ta a wuta ta kara dahuwa..
- 2
Shima wake ki daura a kam wuta ki zuba gishiri ki barshi ya dahu sai ki sauki ki ajiye gefe..
- 3
Shima salad ki wanke da gishiri sai ki yanka ki yanka tomatar da albasa..sai ki soya manja da albasa kiyi kwaliya yanda kk so..ki hada da yanji ko wani irin..Allah ya bamu saa..
Similar Recipes
More Recipes

sharhai