Hadin salad

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan hadin yana kara lafiyar ciki.

Hadin salad

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan hadin yana kara lafiyar ciki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
1 yawan abinchi
  1. Salad
  2. Karas
  3. Korean tattasai
  4. Dafaffen kwai
  5. Cucumber
  6. Tumatir

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Zaki wanke komai ki yankashi ki jerasu ki fara zuba salad sannan ki goga Karas ki zuba.

  2. 2

    Ki wanke cucumber ki mata yankan fadi ki jera ki yanka tumatir shima da fadi ki jera sannan ki bare kwan da kika dafa ki yankashi ki zuba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes