Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. garin dan wake kofi daya
  2. yaji cokali daya
  3. yaji cokali daya
  4. magi
  5. magi
  6. man gyada
  7. man gyada
  8. kokumba,
  9. kokumba,
  10. kwai guda daya
  11. kwai guda daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwano kisa garin dan wake kisa ruwa ki kwaba da dan tauri

  2. 2

    Sai kisa ruwa akan wuta idan ya tausa sai ki rinka iban kwabin kina sawa acikin ruwan idan kin gama sai kisa barshi ya nuna ki kwashe kisa kara daura yewa sai ki a kolanda ruwan ya tsane kisa a filat zaki dafa kwai ki bare bayan ki yanka ki wanke kokumba ki yanka sai kisa akan dan waken kisa magi da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aminu
Amina Aminu @cook_13830126
rannar
zaria,kaduna state

sharhai

Similar Recipes