Umarnin dafa abinci
- 1
Mataki na farko in zakiyi shinkafa da wake shine ki tsince duk watta datti ko kasa da take cikin shinkafarki ko wake
- 2
Saiki hura murhu biyu daura ruwa akan wuta kisaka gishiri, dayan tukunyar kisaka mata wake dayan kuma kisaka shinkafa, ki rude kibari suyi half nunarsu
- 3
Saiki wanke ki Dan starch in ya fita ki daura tukunya ki hada shinkafa da wake kisa Mai kadan saiki bari su karasa nuna
- 4
Hadin salad kuma........Ki yanka salad, kitty grating carrot, ki yanka dankali, koren tattasai, cucumber, tumatir, albasa saiki zuba cream salad akai kisa rubuston italian dressing KO duk dressing da kike dashi sai ahada aci da shinkafa da wake
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7709878










sharhai (2)