Kayan da ake bukata na garau garau:, Rabin Kofi wake, Kofi daya da rabi na shinkafa, Jan tattasai guda daya (sai mu yankasa kanana), Koren tattasai guda daya(sai mu yankasa kanana), Albasa(sai mu yankata kanana), Man gyada, Farin Maggi, Gishiri, Curry, karamin cokali na garin tafarnuwa, Karamin cokali na garin masoro