Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. gwangwaniKifin
  3. Yankakkun kayan Miya
  4. Kayan kamshi da dandano
  5. Ganyen lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankali ki yanyanka kanana

  2. 2

    Ki dora tukunya akan wuta ki sa mangyada in yai zafi ki zuba kayan niya ki ta juyawa

  3. 3

    Sai ki zuba kayan kamshi da dandano da dankalin

  4. 4

    In komai ya nuna, sai ki marmasa kifin a ciki ki zuba yankakken ganyen lemon tsami. shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Tastes By Tatas.
Tastes By Tatas. @cook_14217106
rannar
Bauchi
cooking is in me
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes