CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Wake da shinkafa.
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Wake da shinkafa. ainihin hoton girkin

Wake da shinkafa.

Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16332845

Dahuwar wake da shinkafa kala kala ne..zaki iya dafa wake dabam shinkafa dabam zaki iya hada wake da shinkafa kiyi dahuwa biyu zaki iya mata dahuwa daya..kuma note kanwa tana rage amfani wake,amma zaki iya yanka albasa a cikin waken sbd saurin dahuwa..#garaugarucontest..

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Wake gwangwani biyu
  2. Shinkafa gwangwani uku
  3. Farin maggi
  4. Gishiri
  5. Mangyada
  6. Yaji
  7. Salad
  8. Tomatir
  9. Albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke wake ki zuba a tunkuya ki yanka albasa ki daura a wuta ki barshi har sai ya fara dahuwa.sai ki wanke shinkafa ki zuba ki zuba gishiri da farin maggi ki zuba har su dahu ruwan ya totse shikenan wake da shinkafa yayi

    Wake da shinkafa.matakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki wanke tomatir da albada da salada ki yanka ki jera yanda kk so ki hada da yaji da mangyada.. na hada nawa da kunu zaki mai sanyi..Allah ya bamu saa..

    Wake da shinkafa.matakin girki2 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16332845
rannar March 22, 2019 12:07

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋
  2. Lemon kankana,tufah da lemon zaki
  3. Taliya soyayye(sphaghetti stir fry)
  4. Garau Garau
  5. Shinkafa da wake(garau-garau)
  1. Garau garau
  2. Biskit me dandanon bota
  3. Farar shinkafa da miyar kayan lambu
  4. Teba (tuwon garin kwaki) da miyar agushi
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7732490
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close