Lemon kankana,tufah da lemon zaki

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#Lemonkayanmarmari yna da amfani sosae ga lfyrmu

Lemon kankana,tufah da lemon zaki

#Lemonkayanmarmari yna da amfani sosae ga lfyrmu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5yawan abinchi
  1. Kankana (1/4)
  2. Tufah biyu(2)
  3. Lemon zaki hudu (4)
  4. Lemon tsami daya (1)
  5. Sugar rabin kofi (1/2)
  6. Ruwan sanyi kofi daya (1)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka kankanarki kanana kisa a blender,ki matse ruwan lemon zaki da lemon tsami ki zuba aciki kisa tufar,sukari da ruwa ki markada sosae a blender....

  2. 2

    Idan yayi saeki tace da rariyah maelaushi sannan kisa a na,urar sanyi ko kisa kankara yayi sanyi😋🍸

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
rannar
Kano

Similar Recipes