CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋 ainihin hoton girkin

Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#sarrafadoya wannan hanyace ta sarrafa doya mae sauki da dadi,musamman lokacin wata mae alfarma (Ramadan)

#sarrafadoya wannan hanyace ta sarrafa doya mae sauki da dadi,musamman lokacin wata mae alfarma (Ramadan)

Kara karantawa

Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#sarrafadoya wannan hanyace ta sarrafa doya mae sauki da dadi,musamman lokacin wata mae alfarma (Ramadan)

#sarrafadoya wannan hanyace ta sarrafa doya mae sauki da dadi,musamman lokacin wata mae alfarma (Ramadan)

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Doya (1/4)
  2. Gishiri cokali daya (1)
  3. Albasa kanana biyu (2)
  4. Attaruhu uku (3)
  5. Kayan dandano dana kamshi
  6. Man kuli
  7. Sae ruwa kadan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki feraye doyarki ki yanka kanana sirarah kamar yankan dankali,ki wanke kisa gishiri ki juya sannan ki soya acikin mai,mae zafi...

    Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋matakin girki1 hoto
  2. 2

    Idan ta soyu saeki kwashe,ki juye man,kisa Mai kadan a kasko ki zuba albasa ki soya sama sama sannan kisa attaruhu da kika jajjagah da ginger, garlic, kayan dandano da kayan karawa girki kamshi ki juya sosae....

    Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋matakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan yayi saeki zuba soyayyar doyar akae kisa ruwa kadan ki juya,sannan ki sauke,tna da dadi da kunu😋musamman lokacin azumi..

    Soyayyar doya acikin hadin attaruhu da albasa 😋😋😋matakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
rannar March 22, 2019 07:57
Kano

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
October 27, 2022 20:06
KARIN SAFE 😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Lemon kankana,tufah da lemon zaki
  2. Taliya soyayye(sphaghetti stir fry)
  3. Shinkafa da wake(garau-garau)
  4. Garau Garau
  5. Zagayayyen biredi mai nutella
  1. Dumamen tuwon masara miyar kuka
  2. Zobo mai sanyi
  3. Garau Garau
  4. Garau garau
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7739789
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close