Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Wake Kofi daya
  3. Mai soyayye
  4. Yaji dakakke mai dadi
  5. Latas da tumatir da albasa da gurji
  6. Maggi
  7. Kanwa

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Ki sa ruwa a tukunya ki dora a wuta idan sun tafasa ki wanke wake kisa, ki bashu minti goma saiki wanke shinkafa ki sa

  2. 2

    Ki rage wuta kadan saiki sa kanwa saiki barshi ta dahu, harsai kinga waken ya dan fara fashewa saiki sauke

  3. 3

    Saikisa mai, maggi, yaji, yankakken latas da tumatir da albasa da gurji saiki motse, ki juya sosai yanda komai zai hade jikinshi sai kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes