Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tafasa ruwan zafi ki xuba gishiri da mai da albasa sai ki xuba couscous din ki motsa sai ki rufi ki rage wuta.kamar mint daya sai ki sauki..
- 2
Zaki wanke nama kaza sai ki xuba a tunkuya ki xuba citta tafarnuwa albasa da hadin kayan kamshi..sai ki rufi indan ya fara dahuwa sai ki zuba jajjagi kayan miya ki kara ruwa ki zuba curry da maggi sai ki rufe ki barshi har yayi romo..zaki iya hadawa da shinkafa ko borodi ko couscous..aci dadi lfy..
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7747367




sharhai