Soyayyen dankalin turawa da kwai

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

Abincin karrin kumallo

Soyayyen dankalin turawa da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Abincin karrin kumallo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
2 yawan abinchi
  1. 1/2kwano dankalin turawa
  2. 1/2kwalba mai
  3. Gishiri kadan
  4. 6kwai
  5. 2tumatur mai dan girma
  6. 1albasa mai dan girma
  7. 2attaruhu
  8. 1garin maggi

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    A wanke dankali,a fereye bawon,a datsa shi,adan barbada mishi gishiri

  2. 2

    A dora mai a wuta yayi zafi,a saka dankali har ya soyu,sannan a tsane a matsami

  3. 3

    A wanke attaruhu,albasa da tumatur,a yanka albasa da tumatur,shi kuma attaruhun a jajjaga shi,a fasa kwan akan tumatur,a saka garin dandano a juya shi har ya narke

  4. 4

    A saka kaskon suya a wuta,a zuba mai cokali 2 a soya kwan da shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes