Garau Garau
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki gyara waken staf
- 2
Ki wanke ki zuba ruwa,ki Dora a wuta,ki barshi yayi t tafasa
- 3
Idan y dauko dahuwa,Sai ki wanke shinkafa
- 4
Ki zuba shinkafar d kika wanke,ki gauraya d kyau
- 5
Ki barshi y dahu har y stotse ruwan,idan ruwan bai isa b ki Kara na zafi,idan yayi yawa ki rage
- 6
Sai ki zuba a mazubi ki sa mai d yaji,sanan ki kawata shi d salak,tumatir,albasa,gurji d kifi
- 7
Acii lpy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7788582










sharhai (2)