Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kabeji
  2. Karas
  3. Cucumber
  4. Dafaffen kwai
  5. Sikari
  6. Gishiri
  7. Bama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka cabbage da cucumber ki gurza karas ki yanka daffafen kwai kisa bama kisa gishiri kisa sikari kisa masoro dakakke ki gauraya ssu gu guda su hade sai ki zuba a mazubi me kyau

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
rannar
Jos

Similar Recipes