Kayan aiki

  1. Shinkafa gwangwani hudu
  2. Wake gwangwani 2
  3. Gishiri
  4. Mangyada
  5. Salak,tumatir,albasa da gurji
  6. Kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara waken staf

  2. 2

    Ki wanke ki zuba ruwa,ki Dora a wuta,ki barshi yayi t tafasa

  3. 3

    Idan y dauko dahuwa,Sai ki wanke shinkafa

  4. 4

    Ki zuba shinkafar d kika wanke,ki gauraya d kyau

  5. 5

    Ki barshi y dahu har y stotse ruwan,idan ruwan bai isa b ki Kara na zafi,idan yayi yawa ki rage

  6. 6

    Sai ki zuba a mazubi ki sa mai d yaji,sanan ki kawata shi d salak,tumatir,albasa,gurji d kifi

  7. 7

    Acii lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AISHA BALA LADAN
AISHA BALA LADAN @cook_16323231
rannar

sharhai (2)

Mmn Khaleel's Kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen @cook_13823014
Sai yanxu naga inda matsalar yake#garaugaraucontens Zaki sa fa bafa attended ba

Similar Recipes