Miyar danyen zogale

Miyar zogale karshe ce mussanman idan ya samu tukaken tuwon shinkafa!!
Miyar danyen zogale
Miyar zogale karshe ce mussanman idan ya samu tukaken tuwon shinkafa!!
Steps
- 1
Ki wanke tomatoes naki albasa, attarhu,tattasai da carrots kiyi blending....ki tafasa namanki da albasa ginger,garlin da masoro ki kwashe ki ajiye a side...
- 2
Ki daura mai a wuta yyi dan zafi sai ki juye markaden ki,ki xuba spices ki barshi ya nuna har ya fara soya kanshi sai ki muje ruwan namanki a kai ki barsa ya sake tafasowa,sai ki xuba tsinkaken,gyararen zogalenki a ciki ki barsa ya fara nuna
- 3
Sai ki samu gyadanki markadade ki dama da ruwa,amman damun yayi kauri ki juye akan miyan ki xuba namanki ki gauraya ki rufe ki barsa ya karasa nuna.....done!!!
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Cluelesskitty
-

Stir-Fry Combining Crunchy Snow Peas and Scored Gizzards
Bonnabelle Reintges
-

Gupta Mithlesh
-

Bethica Das
-

Courtney Mainhart
-

ShuriahK.
-

Rianne Van Setten
-

ShuriahK.
-

jenscookingdiary
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Julie Jarvis
-

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
-

Sandra Nwachukwu
-

christim Bites
-

Itohs Vera
-

Mum ashraf's kitchen
-

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
-

Chinwe -

Sa'adatu Usman Muhammad -

Sa'adatu Usman Muhammad














Comments