Dansululun alabo
Dansululun alabo Nada dad'i da dandano
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a kwa6a garin alabon da ruwa da gishirin
- 2
Kwa6in yayi kamar na cincin
- 3
Sai a mulmula,a d'ora ruwa a wuta
- 4
Idan ruwan ya tafasa a zuba mulmulallan garin alabon
- 5
Sannan a zuba cikin tafasasshen ruwan, a rufe, idan ya nuna a sauke, a zuba cikin ruwan sanyi
- 6
Sannan azo a jajjaga kayan miyar, a soya manja, azuba had'i da Magi maitauraro Dan gishiri, a rik'a juyawa ahankali har ya d'an soyu, Sannan a sauke aci da D'ansululun.
- 7
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7910942






sharhai