Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu kwano kisa siga,bota da kwai ki juye sosai sai kisa filawa ki juya su hade jikin su zaki buka na minti biyu sai kiyi kwalliyan da kike so,sai kisamu farantin gas ki jera aciki sai ki samu siga ki bar bada aka, ki kunna oven idan yayi zafi sai kisa aciki ki gasa na minti coma sha biyar
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8167669




sharhai