Pepper chiken
Hhhmmm no talk😊😊😋😋😋
Steps
- 1
Dafarko zakiwanke namar kazar dakyau kisa atukunya sai kisa albasa kadan da Maggie with chiken spices da garlic da citta kisa awuta yatafasa sosai har yakusan Shane ruwan sai kisauke kidaura pan awuta kisa mai idan yayi zafi kisoya kazar ki ajiye agefe sai kirage man kisa albasa kisoyata sama sama sai kisa jajjagen attarugu tomato da tafarnuwa kijujjuya sai kisa sinadaran girki sannan kixuba kazar kisake jujjuyawa sai kixuba carrot da green pepper kisake yanka wani albasan kixuba aka.
- 2
Amma slide zakiyi da albasar sai kixuba kijujjuya kisa ruwan namar da kaka rage atukunya kirufeta mirage wuta. Shikenan sai kisauke idan tayi
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

Bethica Das
-

Bina Anjaria
-

LexiiMueller
-

Gisela 🇵🇭
-

Ifeoma Obianagha
-

Hareem Malik
-

Fried Potatoes with cheese and Japanese sauce
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Lemon White Chocolate Chip Cookies
Hope Brincat
-

Kethro Michael Houseal
-

Lyii G
-

jglehenbauer
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

GINGER, APPLE and CLOVES MOCKTAIL
AYSHA'S HALAL KITCHEN
-

Fatima Dewa
-

Lewis XVII
-

Mrs Abubakar
-

Fatima Dewa
-

Shilpa Wani
-

Krupa Kapadia Shah
-

Fatima Dewa
-

Josh
-

Jyoti Banaudha








Comments (3)