Tofu..(Awara)

Awara tana da dadi sosai.... Musamman idan kk gane sirrin dake tattare da waken suya...idan kika gane mata kin dena cin awarar gefen titi* domin bata da wahala ko kadan....before I was thinking I will never make it amma practice makes perfect, it's easy.
Tofu..(Awara)
Awara tana da dadi sosai.... Musamman idan kk gane sirrin dake tattare da waken suya...idan kika gane mata kin dena cin awarar gefen titi* domin bata da wahala ko kadan....before I was thinking I will never make it amma practice makes perfect, it's easy.
Steps
- 1
Ki wanke waken soyan ki...ki kai a markado miki
- 2
Ki tace shi da abun Tatar koko...ki qara ruwa ki tafasa shi sosai *ya danganta da yawan sa,baa rufe shi,is better kiyi amfani da tukunya mai zurfi
- 3
Da kinga ya tafasa sosai...ki zuba attarugu...ya danganta da raayin ki..in bakya so ki barshi
- 4
Ki jiqa Dan tsami...ki zuba zaki ga ta fara dunqulewa tana warewa gefe...ki sauke ki sake tacewa ki tsane ruwan ki daure...da buhu ake tacewa,a rashin buhu na saka abun tace gasara.
- 5
Ki daure shi sosai yanda xata hade jikin ta...sai ki ajiye wuri guda ki bashi kamar minti 10-15
- 6
Ki yanka yanda kk so ki tsoma shi a ruwan gishiri da maggi ki soya...kina iya soyawa da qwai in kinaso.
- 7
Aci dadi lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pulao with Sprouted Basmati Rice, Coconut Milk and Vegetables
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Slow Cooker Spaghetti Bolognese
Cook1999 -

Kulsoom Bukhari
-

Sugar Snap Peas with Squash Noodles
Crock Pot Girl 🤡
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Crock Pot S’mores Bread Pudding
Crock Pot Girl 🤡
-

Yodaga
-

Quick Creamy Italian Tuna Pasta Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

skunkmonkey101
-

khadija (Deejarh bakery)
-

Charu Aggarwal
-

@Tehmina_Ameen
-

Pooja Sahdev
-

Mariya Balarabe Gambo -

Chilli Sambal Fried Rice with Prawns & Sausages
Bethica Das
-

Subhasini Roul
-

Frozen banana ice cream with peanut butter
Shruti Raman( legendet100)
-

Fatima Dewa
-

Prasel
















Comments