Taliya Mai vegetable da nama

Chef Suad @cook_9674371
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakisoya taliyanki a Mai sai yayi Baki kadan wato(brown) sai ki kwashe ki ajiye a gefe
- 2
Sai ki yayyanka su tattasai da attarugu da koren tattasai da koren wake dukaki ajiye Shima a gefe
- 3
Sai ki sa Mai kadan a wuta idan yayi zafi sai ki zuba dakeken taparnuwa da citta ya soyu kadan sai kisa albasa
- 4
Sai ki kawo su koren waken da Kika yayyanka duka ki zuba ki zuba soyayyen taliyan ki ki say ruwan zafi ki barshi ya dafu
- 5
Naman kuma ki da soya shi sai ki hada shikenan
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8289739



sharhai