Haddin Miya

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan haddin shi kesa Miyar gargajiya tayi dadi.

Tura

Kayan aiki

  1. 1Wake ludai
  2. 1Hanyar gyada ludia
  3. 4Daddawa
  4. 5Cardamon
  5. Tafarnuwa5

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tsince wake da gyada ki cire musu qazanta

  2. 2

    Ki bare tafarnuwa ki hada duka a turmi ko blenda cup qarami

  3. 3

    Ki Niqe su tsaf ko ki daka

  4. 4

    Zaki iya amfani da wannan hadi ga miyar kuka ko ta guro/

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes