Apple lemonade

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Sokoto

Wannan hadin yana dadi sosai, idan ina hadawa a locanin nake shanue rabin lemon tun kafin sauran family members su gani

Apple lemonade

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Wannan hadin yana dadi sosai, idan ina hadawa a locanin nake shanue rabin lemon tun kafin sauran family members su gani

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Apple
  2. Na'ana'a(fresh)
  3. Sugar
  4. Lemon tsami
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke gayen na'ana'a sosai ki cire mai kasa sannan ki cire shi daya bayan daya ki ajiye agefe

  2. 2

    Zaki wanke lemon tsami kiyi yanke ki matse ruwan ki ajiye gefe

  3. 3

    Zaki samu kankara ki farfasa ta kanana ki ajiye gefe

  4. 4

    Zaki wanke apple naki ki yanka kanana ki ajiye gefe

  5. 5

    Daga karshe ki dauko duka kayan da kika tanada ki zuba a blender ki kara ruwa, ki markada sosai da sosai sannan ki tashe, ki zuba a kofi.zaki iya garnishing kofin da na'ana'a ko lemon tsami ko apple.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes