Na'a na'a tea

Meenat Kitchen @meenat2325
Wanann hadin shayin yanada matukar dadi musamman idan mutum yana mura.
Na'a na'a tea
Wanann hadin shayin yanada matukar dadi musamman idan mutum yana mura.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki Dan daddaka danyar cittarki da busassa, sannan ki dauko tukunya ki zuba kisa ruwa ki sa na'a na'a ki Dora a wuta
- 2
Idan yatafasa ki tace kisa a cup kusha.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Shayin citta da kanunfari
Nayi tunanin dafa wannan shayin ga mahaifiyata saboda mura d ya dameta sannan kuma wannan shayin yanada dadi sosae ga kuma anfani ga jiki. hafsat wasagu -
-
Hadadden Na,a na,a da citta
Wannan hadin iyalina suna sonshi sosai, musamman idan zamu kwanta nakan hada mana shi musha, yana Kara lfy sosai yana magance, mura, ga kuma bude kwakwalwa. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Zobo mai na'a na'a
Ina matukar kaunar na'a na'a shiyasa bana rabuwa da ita a shayi ko a xobo Meenat Kitchen -
-
Sudanese tea
Jiya munsha ruwan sama gari yayi sanyi shine nayima maigidana wannan shayin yana magani sanyi sosai Zyeee Malami -
-
-
-
Hot spicy tea
Yana da Dadi sosai kuma Yana wanke kwakwalwa Yana gyara murya da maganin mura @Tasneem_ -
Zobo mai cucumber
Wannan hadin yanada dadi sosai ki gwada zakiji dadinsa #zobocontest Meenat Kitchen -
-
Cucumber and mint leaves juice
#Ramadansadaka Wannan juice Yana da dadi musamman kayi iftar dashi Afrah's kitchen -
Zobo drink
Hadin zobo domin watan azumi akwai dadi alokacin buda baki musamman idan da sanyi. #1post1hope Meenat Kitchen -
Zobo mai lemon zaki
Ina matukar kaunar wannan zobon saboda yana kara lapia ajikin mutum tarefa dinbum vitamin acikinsa#zobocontest Meenat Kitchen -
-
Spicy tea
hadin wqnnan shayi hadi ne mai kara lfy don yana maganin hawan jini,ciwon suga da sauran su,yana kuma wartsakkar da gajiya ga kuma dadi a baki.Ba zaka san tym din da zaka shanye flask daya na wannan tea din bamama's ktchn
-
Shayin mura
Idan kina fama da mura ko ciwon makogaro ko duk wani nauin sanyi zakiyi wan nan hadin shayi minti kadan zakimu sauki yara na sha manya na sha me ciki na sha kowa da kowa na iya sha. Abinda nafiso game da wan nan shayin shine kamshinsa🤩😋 khamz pastries _n _more -
Herbal tea
Wnn nau'ikan shayin nida iyalaina muna matuqar sonshi sosai snn yanada amfani kala² ...yana gyara murya da wanke brain cox it's contain mint ,ginger & honey @Tasneem_ -
Zobo
#Zobocontest Shi dai zobo sanannen abun Sha ne Wanda ake sarrafa shi tun fil azal. Sa'annan ya shahara a wajen magunguna da yakeyi na cutuka daban daban. Ina matukar kaunar lemun zobo musamman idan aka sarrafa shi tare da kayan kamshi irin su citta, kanun fari, masoro, ganyen na'a na'a, da kuma lemun zaki. Wanni hadi na da matukar kayatarwa tare da sanyaya zuciya gami da sa nutsuwa. Phardeeler -
-
Zobo Mai hade-hade (trophical zobo)
#zobocontest Zobo yana da dadi sosai sannan yana karin lafiya. Ina yin shi a irin wannan lokacin na zafi ya yi sanyi mu sha da ni da iyali. Princess Amrah -
-
Black tea
Bana iya buda baki da komai in bada ruwan shayi ba saboda matikar tasirin ruwan zafi ajikin dan adam. Uwargda kiyi kokari sabawa da shan ruwan zafi yayin buda baki, don samun cikakkiyar lapia. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
-
Abinsha na zobo
Wannan hadin inasansa acikin wannan yanayi na zafi musamman idan yaji kankara #zobocontest Meenat Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8298128
sharhai