Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8294818
Zaa samu lipton din top tea guda daya a jikashi a cikin ruwa me kyau in aka jika ya jiku sai a cireshi a zuba syrup din sikari a yanyanka lemon tsami da cocumber a zuba a ciki,a debo kankara a farfasa a zuba a ciki sai a sa a firinji yayi sanyi
An kwafa!
More Recipes

sharhai