Taliya da miyar jajjage

saudat kabir
saudat kabir @cook_16704873
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tattasai
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Mai
  8. Tafarnuwa
  9. Dagargajajjan nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai a kasco kadan idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi gishiri tafarnuwa da dagargajajjan nama a juya abarshi ya dan dahu sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
saudat kabir
saudat kabir @cook_16704873
rannar

sharhai

Similar Recipes